Welcome
Assallamu yaa ƴan uwana musulmai maza da mata, mun samar wannan shifi ne, na masoya Manzon الله صلى الله تعال عليه وعلى ءاله وسلم don tallalata Shugaban mu aduniya. Da fatan zamu bada gudunmawar mu iyakar ƙarfin mu, Allah ka taimake mu ameen
أحبب رسول الله صلى الله تعال عليك وعلى ءالك وسلم يارسول الله
Hey, iloverasulallah.xtgem.com
الحمد لله