Hadisin Tsoratarwa Akan Raba Tsakani
الحديثنا في اليومHadeesin mu na yau.
وعن أبي هريرة رضى الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم من عمل فرقة بين إمرأة وزوجهاكان عليه لعنةالله فى انياوالاخرةوحرم الله عليه النظرإلى وجهه الكريم .
An karɓo daga Abaa Hurairhata yardar Allah ta kara tabbata Agare Shi, Daga Manzon Allah tsira da amincin Allah Suƙara tabbata Agare Shi da Iyalan GidanSa Tsarkaka Yace"duk wanda ya aikata wani abu da yaraba tsakanin Mata da Mujinta, to la'antar(tsinuwar) Allah ta tabbata Agare shi Duniya da Lakhira, kuma Allah سبحا نه وتعال ya haramta masa kalon Zatinsa Mai Girma وجهه الكريم
Ya Allah ka kare mu daga sharin shaiɗan da Zukatan mu duniya da Lakhira Don Alfar Manzonka da Aqur'ani
Ameen summa ameen ءا مين ثم ءا مين
Created at 2015-03-10 18:10:29
Back to posts
UNDER MAINTENANCE
ءامين